IQNA - Hoton da ke nuna Mohamed Hani, tauraron tawagar kwallon kafar Masar, yana karatun ayoyin kur’ani mai tsarki, domin tunkarar wasannin gasar cin kofin nahiyar Afirka, ya ja hankalin jama’a game da yadda ‘yan wasan Masar ke shirye-shiryen gudanar da gasar.
Lambar Labari: 3494465 Ranar Watsawa : 2026/01/07
Tehran (IQNA) Gidan kayan tarihi na Islama na Qatar yana ƙoƙarin yin amfani da damar gudanar da gasar cin kofin duniya ta 2022 a wannan ƙasa don gabatar da al'adu da fasaha na Musulunci.
Lambar Labari: 3487955 Ranar Watsawa : 2022/10/04